Friday, January 2
Shadow

Da Duminsa: Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya koma jam’iyyar APC

Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya koma jam’iyyar APC.

An ganshi ya karbi katin zama dan jam’iyyar APC din a wajan taron da aka yi dan murnar komawa jam’iyyar wanda ya samu halartar manyan ‘yan jam’iyyar na jiharsa.

Shugaban Jam’iyyar ta APC ma ya masa maraba da shiga jam’iyyar.

Karanta Wannan  Kylian Mbappe yayi Hatrick a cikin Mintuna 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *