Wednesday, March 11
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta shigar da Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kara kotu

Rahotanni sun tabbatar da cewa, Gwamnatin tarayya ta shigar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai kara kotu.

Gwamnatin ta shigar da Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu ne bisa zargin maganar da yayi ta cewa yana sauraren duk wayar da me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ke yi.

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a Arise TV.

Shahararren lauya, Deji Adeyanju ne ya wallafa takardar shigar da karar a shafinsa na X.

https://twitter.com/i/status/2023345858058821654
https://twitter.com/i/status/2023345858058821654
Karanta Wannan  Haziƙin Babban Jami'in Sojan Nijeriya, Birgediya Janar AS Aliyu Wanda Ya Yi Nasarar Tsallakowa Daga Cikin Jirgin Sama A Lokacin Da Yake Tafiya A Sararin Samaniya, Wanda Kusan Wannan Shine Karo Na Biyu Da Wani Babban Jami'in Ya Samu Nasarar Yin Wannan Jarumtar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *