Friday, October 2
Shadow

Faransa tawa Senegal 3-1, kalli Maimaicin Kwallon Mbappe data dauki hankula sosai

A wasan World Cup na yau, An buga tsakanin Senegal da Faransa.

Inda Senegal ta sha kashi a hannun Faransa da 3-1.

Kwallon Karshe da Kylian Mbappe yaci ta dauki hankula.

https://twitter.com/i/status/2066991000275374195
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba'awa musulman kasarnan Adalci ba ace mu Kirista muna da hutu ranar Lahadi amma ranar Juma'a a rika zuwa aiki, ya kamata ranar Juma'a ta zama ranar hutu kamar ranar Lahadi>>Inji Reno Omokri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *