An ɗauke Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara daga gidan gyaran hali na Kurmawa zuwa Kuje da ke Abuja.
Wani Ɗan uwansa mai suna Askiya Nasiru Kabara ne ya bayyana haka a shafinsa na Manhajar Facebook a ranar Talata, 14 ga watan Oktoba na shekara 2025.