Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Malmin Imamu Malik Dan Shi’ane sannan Turawan Ingila ne suka kawo Wahabiyanci dan raba kan Musulmai >>Inji Malam Nura Khalid

Malam Nura Kalid ya bayyana cewa da yawa basu sani ba, malamin Imamu Malik dan shine, yana daya daga cikin limaman Shi’a.

Sannan yace Ita kuma Wahabiyanci, Turawan ne suka kawo ta fan raba kan musulmai.

Ya bayyana hakane a wannan Bidiyon na kasa:

Karanta Wannan  Ya kamata a jinjinawa Atiku Abubakar kan kokarin gyaran tattalin arzikin da yayi>>Inji El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *