Saturday, August 8
Shadow

Mutane 2 da suka Rako Dan Danben Najeriya, Anthony Joshua daga kasar waje sun rasu a Khàdàrìn da ya rutsa dashi

Mutane biyu wanda abokanshine da suka rako Shahararren dan ben Najeriya, Anthony Joshua gida sun rasu a hadarin daya rutsa dashi.

Kuma daya daga cikin mutanen Musulmi ne.

Wani abin tausai shine Bidiyon su da aka gani yana ta yawo a kafafen sada zumunta inda suke cewa gasu a hanya zasu raka Anthony Joshua Najeriya.

Karanta Wannan  Watanni 15 bayan fara biniken Tsaffin Ministocin jin kai, Sadiya Umar Farouk da Betta Edu har yanzu EFCC bata fitar da sakamakon binciken ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *