
Mijin Sanata Natasha Akpoti ya rakata zuwa majalisar dattijai a yau, Laraba.
Rahoton yace Natasha zata zaunane a sabuwar kujerarta a majalisar.
A baya dai Sanata Natasha ta zargi kakakin majalisar Sanata Godswill Akpabio da neman yin lalata da ita.