Sunday, March 23
Shadow

Kalli bidiyon yanda Sheikh Pantami ya fashe da kuka saboda shaukin son Annabi(SAW) yayin da yake wa’azi, lamarin ya jawo cece-kuce

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Babban malamin addinin islama, kuma tsohon ministan sadarwa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya fashe da kuka yayin da yake bayar da tarihin Yakun Uhud.

Saidai lamarin ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta.

Wasu sun rikawa malam shaguben cewa da yana kan mulki rike da mukamin minista ya daina kuka inda wasu suka rika cewa yanzu da babu mukamin shine kukan nashi ya dawo.

Malam dai ya shahara wajan yin kuka saboda shauki yayin wa’azinsa.

Karanta Wannan  Hotuna: Ɗan gidan shugaban shugaban kasa, Seyi Tinubu, ya gudanar da shan ruwa tare da yan siyasa da sauran al'umma a jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *