Friday, November 14
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyo mijin Sanata Natasha Akpoti ya rakata zuwa majalisa sahoda tsaro

Mijin Sanata Natasha Akpoti ya rakata zuwa majalisar dattijai a yau, Laraba.

Rahoton yace Natasha zata zaunane a sabuwar kujerarta a majalisar.

A baya dai Sanata Natasha ta zargi kakakin majalisar Sanata Godswill Akpabio da neman yin lalata da ita.

Kalli bidiyon anan

Karanta Wannan  Ji yanda Naira Tiriliyan 210 ta yi batan dabo a kamfanin mai na kasa, NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *