
MAI TAGWAYEN OFIS: Bayan Sauka Daga Kujerar Shugabancin APC, Ganduje Ya Halarci Zama A Ofishinsa Na Hukumar Jiragen Sama Na Kasa (FAAN)
Duk da dai wata majiya ta bayyana cewa Ganduje ya ajiye mukaminsa na shugabancin APC ne sakamakon rashin lafiya, amma sai ga shi ya samu damar halartar taron hukumar FAAN.