Wednesday, January 14
Shadow

Da Duminsa: Kasar Amurka ta dakatar da baiwa Najeriya Visa gaba daya

Rahotanni dake fitowa daga kasar Amurka sun bayyana cewa, kasar ta dakatar da baiwa kasashe 75 Visa gaba daya.

Cikin wadannan kasashe hadda Najeriya.

Sauran kasashen sun hada da Russia, Brazil, Iran, Somalia, Afghanistan, Iraq, Egypt, Nigeria, Thailand, Yemen da sauransu.

Zuwa yanzu dai babu wani dalili da aka bayar na dakatar da bayar da Visar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Malaman Izala na ta yabon Sheikh Maqari saboda kalaman da yayi akan Mafarki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *