Friday, August 7
Shadow

Da Duminsa: Kasar Amurka ta dakatar da baiwa Najeriya Visa gaba daya

Rahotanni dake fitowa daga kasar Amurka sun bayyana cewa, kasar ta dakatar da baiwa kasashe 75 Visa gaba daya.

Cikin wadannan kasashe hadda Najeriya.

Sauran kasashen sun hada da Russia, Brazil, Iran, Somalia, Afghanistan, Iraq, Egypt, Nigeria, Thailand, Yemen da sauransu.

Zuwa yanzu dai babu wani dalili da aka bayar na dakatar da bayar da Visar.

Karanta Wannan  Mun samu ci gaba sosai, Yanzu an daina kiran Najeriya da kasar Cin Hanci da rashawa>>Inji Matar Shugaban kasa, Oluremi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *