Wednesday, October 14
Shadow

Da Duminsa: Kotu ta daure tsohon Ministan wutar Lantarki Sale Mamman saboda satar Naira Biliyan 33.8

Babbar kotun tarayya dake Abuja ta daure tsohon Ministan wutar Lantarkin, Saleh Mamman bisa satar Naira Biliyan 33.8

A yau Alhamis ne kotun ta daureshi inda ta sameshi da aikata laifuka 12 wanda kotun tace bisa hujjojin da aka gabatar mata, ta gamsu cewa ya aikata laifukan.

Mai Shari’a, James Omotosho ne ya yanke wannan hukunci duk da cewa Saleh Mamman bai samu damar halartar wajan shari’ar ba.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya zata rage Harajin da take karba na shigo da kaya daga kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *