Friday, August 14
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana matsayarsa game da tsayawa takara a 2027

A yayin da matasa suka taru a kofar gidansa suna kiran ya fito takarar shugaban kasa a 2027.

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ya ji kiraye-kirayen amma zai tattauna da tuntubar na kisa dashi kamin ya yanke hukunci.

Jonathan ya bayyana muhimmancin kishin kasa da kuma shigar matasa a dama dasu a harkar shugabanci.

https://twitter.com/i/status/2052339841191276747
Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tura sunan Dr. Bernard Mohammed zuwa Majalisa dan a tantanceshi a matsayin Minista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *