Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Kotu ta daurewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai

Rahotanni daga babbar kotun tarayya dake Abuja na cewa, Kotun ta daure shugaban kungiyar ÌPÒB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da rai.

Kotun tace ta sassauta masa ne maimakon hukuncin Khisa shine ta yanke masa hukuncin daurin rai da rai.

Mai shari’a Justice James Omotosho ne ya yanke wannan hukunci inda yace laifin da ake zargin Nnamdi Kanu dashi yayi muni sosai shiyasa.

Karanta Wannan  'Yan Siyasa na ta canja Jam'iyya amma mabiyansu basa canjawa>>Inji Sanata Ali Ndume

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *