Thursday, March 5
Shadow

Da Duminsa: Kungiyar kwadago ta NLC ta kulle tashar wutar Lantarki ta Najeriya inda hakan ya jefa kasar cikin Duhu

A yayin da ta fara yajin aiki a yau, Kungiyar Kwadago ta NLC ta kulle tashar wutar Lantarki ta Najeriya inda hakan ya jefa kasar cikin duhu.

Rahoton TheCable ya bayyana cewa, dauke wutar ya faru ne da misalin karfe 2: 19 na tsakar daren daya gabata.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban kasar Burkina Faso, Ibrahim Traore ya haramta kallin fina-finan bàťśà a kasarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *