Monday, September 7
Shadow

Da Duminsa: Kwankwaso ya amince ya zama mataimakina, Inji Peter Obi

Peter Obi ya bayyana cewa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya amince ya zama mataimakinsa a takarar shugaban kasa da yake son fitowa a zaben shekarar 2027.

Hadimin Peter Obi, Ibrahim Abdulkarim ne ya bayyana haka a wata hira da aka yi dashi a gidan talabijin na Trust TV.

Yace Peter Obi da Kwankwaso sun tattauna batun ba sau daya ba ba sau biyu ba.

Yace kuma nan gaba kadan za’a yi zama na musamman a tsakanin ‘yan Kwankwasiyya da su Peter Obi.

Karanta Wannan  Farfesa Sheriff Muhammad Ibrahim ya koka da cewa, Fulani sun tura shanu sun cinye masa gonar shinkafa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *