Wednesday, May 13
Shadow

Bidiyon da Duminsa: A karin farko tun bayan da Su Atiku suka yi babban taron zaben shuwagabannin jam’iyyar ADC, Nafiu Bala Gombe ya fitar da jawabi

Nafiu Bala Gombe ya fitar da jawabi a karin farko tun bayan da su Atiku suka yi babban zabensu na jam’iyyar ADC suka zabi shuwagabannin jam’iyyar.

Nafiu yace Zaben nasu ba halastacce bane kuma su ba halastattun ‘yan jam’iyyar ADC bane dan haka zaben da suka yi baya bisa doka.

Saidai kamar ko da yaushe yanayin yanda yake karatun nasa ya dauki hankula inda da yawa suka ce bai ma iya karatun turancin ba.

Karanta Wannan  Umma Shehu Ta Sake Sawa An Kama Wani Mai Suna Aminu BBC Wanda Ya Jadadda Maganganun Da Shehun Tikțok Ya Yi Akanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *