Friday, December 26
Shadow

Da Duminsa: Malaman Jinya(Nurse) sun janye yajin aikin da suke

Rahotanni sun bayyana cewa, yajin aikin da malaman Jinya na Asibiti, watau Nurse suka shiga a karkashin kungiyarsu me suna (NANNM) ya zo karshe.

Ministan Lafiya, Professor Ali Pate ne ya bayyana hakan bayan ganawa da wakilan malaman jihar, Nurse a ranar Juma’a.

Saidai wakilan malaman jinyar sun ki cewa uffan bayan kammala zaman.

A baya dai malaman jinyar sun shiga yajin aikin kwanaki 7 na gargadi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Maiwushirya ya fita hayyacinsa, Yace Dubu 3 ce kawai ta rage a account dinsa, inda yace Abba El-Mustapha ya ja masa asarar Miliyoyin Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *