Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Su Bala Lau ‘yan Tawayene, Sheikh Sani Yahya Jingir shine shugaban Izala na gaskiya>>Inji Sheikh Musa Salihu Alburham

Malamin Addinin Islama Sheikh Misa Salihu Alburham ya bayyana cewa, Sheikh Sani Yahya Jingir shine shugaban Izala na gaskiya.

Inda ya kara da cewa, Su Sheikh Bala Lau ‘yan Tawayene.

Ya bayyana hakane a wani faifan Bidiyon sa sa ya watsu sosai a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matan shugaba Tinubu 4, amma Remi kawai yake nuna mana, sauran ya boyesu>>Sanata Dino Melaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *