Friday, June 26
Shadow

Da Duminsa: Peter Obi ya ayyana aniyarsa ta son barin jam’iyyar ADC

Peter Obi ya yi gargadin cewa zai iya barin jam’iyyar ADC.

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta.

Ya bayyana cewa muddin zaben fidda gwani na jam’iyyar ya zama cewa da kudi za’a yi amfani to ba zai zauna a jam’iyyar ta ADC ba, zai fice.

Karanta Wannan  An gano Naira Biliyan 11 a asusun bankin daya daga cikin sojojin da ake zargi da yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *