Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta nuna kirjinta ya dauki hankula sosai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka ga wani Bidiyon ta inda ya nuna kirjinta a waje.

Da yawa sun ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai inda wasu ke nuna bai dace ba, wasu kuwa cewa suke ta burgesu.

Karanta Wannan  Jadawalin Sabbin Daraktocin Babban Bankin Najeriya ya nuna Yarbawa 10, Hausawa 3, Da Inyamurai 3 ne a cikinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *