Rahotanni sun ce sanata A’isha Binani daga jihar Adamawa ta fice daga jam’iyyar APC zuwa ADC ta su Atiku.
Hakan na zuwane kwanaki daya da bayyana ADC a matsayin jam’iyyar hadaka ta ‘yan adawa dake son kayar da Tinubu a zaben shekarar 2027.