Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika maganar yanda akawa mahaifinsa Kachiya>>Inji Sheikh Maqari

Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika tattauna yanda aka yiwa mahaifinsa kachiya.

Yace dan haka tattauna maganar ma bata kamata ba, idan daliban Ilimi sun ji hakan su daina shiga.

https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7560880169209171212?_t=ZS-90XH5ls0HdB&_r=1

Karanta Wannan  Ji irin rawar da mahaifiyar RUKAYYA MUHAMMAD FEMA ta taka wajan nasarar data samu a wajan Muqabala ta Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *