Sunday, September 27
Shadow

Da Duminsa: Sanata Godiya Akwashiki ya riga mu gidan gaskiya a Asibitin kasar waje

Rahotanni daga kasar India sun ce sanata Godiya Akwashiki dake wakiltar jihar Nasarawa a majalisar tarayya ya rigamu gidan gaskiya.

Sanata Akwashiki dan jam’iyyar SDP ne.

Kuma ya rasu yana da shekaru 52

Karanta Wannan  Duk da Alkawarin fara biyan matasa masu bautar kasa Naira 77,000, gwamnatin Tinubu ta saba Alkawarin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *