Tuesday, May 19
Shadow

Ana Rade-radin cewa, Akwai yiyuwar shugaba Tinubu ya dauki Shugaban jam’iyyar APC amatsayin mataimaki a 2027

Rade-radi na yawo a kafafen sada zumunta cewa, akwai yiyuwar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai dauki Shugaban jam’iyyar APC a matsayin mataimakinsa a 2027.

A baya dai an ta yada cewa, Tinubu zai dauki wani wanda ba Kashim Shettima ba a matsayin mataimakinsa a zaben 2027.

Karanta Wannan  Babban Bankin Najeriya ya ci bankunan UBA, First Bank, Zenith Bank, Fidelity tarar Naira Miliyan dari da hamsin kowannensu saboda kin sakawa kwastomominsu kudi a ATM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *