
Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya raba motocin yakin neman zaben 2027 ga masu shirya yi masa yakin neman zaben 2025.
Rahoton daga Sahara reporters yace shugaba Tinubu ya nada gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma a matsayin wanda zai jagoranci wannan tafiya.
Sannan an bukaci kowace jiha ta samar da Naira Biliyan 1 dan nasarar wannan tafiya kamar yanda rahoton ya nunar.
Hakan na zuwane yayin da ake fama da matsalar tsaro a Najeriya