Wednesday, October 28
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Ministan wutar Lantarki, Saleh Mamman ya tsere bayan da kotu ta daureshi bisa satar Naira Biliyan 33

Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon Ministan Wutar Lantarkin, Saleh Mamman ya tsere bayan da kotu ta daureshi bisa satar Naira Biliyan 33.8.

Daya daga cikin lauyoyin da suka halarci zaman kotun na yau ne ya bayyana cewa, Saleh Mamman yaki bayyana a gaban kotun da gangan.

Yace kuma tuni kotu tasa a nemo mata shi ruwa a jallo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Da kanka ka gayamin cewa ana Liwqdy da kai>>Sadiya Haruna tawa Hassan Make-Up martani bayan da yace a gabansa an yi Laalata da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *