Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Peter Obi ya tsaya a tsakiyar titi dan raba wasu Direbobi dake fada da juna

Dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi ya tsayar da motarsa a tsakiyar Titi ya raba fadan wasu direbobi da suke yi.

Da yawa sun jinjina masa kan hakan.

Direbobin dai na shirin kawo tsaikon ababen hawa ne kamin Peter Obi ya musu hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Wike yake taka rawa a wajan kaddamar da babban dakin taro na kasa da kasa dake Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *