Friday, September 25
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Shugaban Hukumar gyaran Fansho ta kasa, Abdulrashid Maina ya yanke jiki ya fadi

Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon shugaban hukumar gyaran Fansho ta kasa, Abdulrashid Maina ya yanke jiki ya fadi.

Me magana da yawunsa ne ya bayyana hakan inda yace, Maina ya fadine yayin da yake kan matattaqalar hawa Ofishinsa.

Yace da ya fadi, Kansa ya bugu a kasa inda tuni aka garzaya dashi asibiti.

Karanta Wannan  Bayan da Kiraye-Kiraye suka yi yawa a karshe dai EFCC tace zata binciki tsohon Tsageran Niger Delta, Tampolo saboda wulakanta Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *