Friday, January 16
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Najeriya da suka yi rijista da jam’iyyar ADC sun kai dubu dari takwas

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Najeriya da suka yi rijista da jam’iyyar ADC sun kai mutane 800,000.

Hakan na zuwane daga bakin kakakin jam’iyyar na Jihar Rivers, Luckyman Egila, inda yace ADC ta zama Amarya a jiharsu dan manyan mutane sai tururuwar shiga cikinta suke.

Ya bayyana cewa, daga cikin wadanda suka shiga jam’iyyar ta ADC akwai tsaffin Gwamnoni da tsaffin ‘yan majalisar tarayya da sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda wani mutum da ya saci kaji da da awaki ya koma yana kukan awaki da charar kaji, da kanshi ya kai kanshi ofishin 'yansanda inda yace a roki me awakin ya maidoshi daidai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *