Saturday, September 5
Shadow

Ku Dai ku ci gaba da min fatan Alheri: Ni kuma ina bakin kokarina wajan Gyara kasarnan>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi kira ga ‘yan Najeriya kada su yanke tsammani, su ci gaba da mai fatan Alheri game da ayyukan da yake yi.

Ya bayyana hakane a wajan taron jam’iyyar APC na kasa da ya gudana a fadarsa.

Yace yana fatan ganin karin ‘yan Jam’iyyar Adawa suna shiga jami’iyyar ta APC.

Shugaban ya kuma gode da amincewar da aka bashi na shugabantar Najeriya.

Karanta Wannan  An gurfanar da tsohon Minista kuma tsohon dan takarar shugaban kasa Kabiru Turaki a kotu bisa zargin yin lalata da wata mata har ta kai ga ya dirka mata ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *