Wednesday, November 19
Shadow

Ji yanda Kwaila ta gayawa Saurayinta Sojan Ruwa cewa Allah ya jefashi ruwa ‘yan ruwa su cinyeshi saboda ta tambayeshi dubu 1 be bata ba

Wata kwaila ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da muryarta ta bayyana tana yiwa saurayinta wanda sojan ruwane rashin kunya.

Kwailar dai ta nemi da ya bata dubu dayane bai bata ba inda tace masa Allah ya jefashi ruwa ‘yan ruwa su cinyeshi.

https://twitter.com/Ormarfaruq/status/1932346387225543142?t=wB4ld55-XMY7WDBPV4R0_w&s=19

Abin dai ya nishadantar.

Karanta Wannan  Ji yanda aka kama matashi da zargin aikata Alfasha da matar abokin mahaifinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *