Saturday, December 13
Shadow

Da Duminsa:An kori ma’aikata yaran Mele Kolo Kyari daga NNPCL

A wani shiri na sauya fasalin gudanar da kamfanin mai na kasa, NNPCL An kori manyan ma’aikatan kamfanin wanda yawanci yaran Tsohon shugaban kamfanin ne watau Mele Kolo Kyari.

Wadanda aka kora sun hada da Bala Wunti, Ibrahim Onoja, da Lawal Sade wadanda aka yi amanannar na hannun damar Mele Kolo Kyari ne.

Hakanan Rahoton yace an kuma kori ma’aikata 200 daga kamfanin na NNPCL.

Karanta Wannan  Venezuela ta zargi Amurka da sata da kuma fashin teku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *