Sunday, July 19
Shadow

‘Yan Bìndìgà sun kàshè babban Limamin juma’a na Masallacin juma’a na farko a garin Maru jihar Zamfara da ‘ya’yansa 2

Rahotanni daga karamar Hukumar Maru dake jihar Zamfara na cewa ‘yan Bindiga sun kashe babban limamamin masallacin juma’a na farko a garin watau Malam Salisu Suleiman Liman tare da ‘ya’yansa 2.

Tun ranar February 13, 2025 ne aka sace liammin tare da wasu mutane.

Me kawo rahotanni akan harkar tsaro, Bakatsinene ya tabbatar da hakan.

Karanta Wannan  Jimullar 'yan Najeriya 55,910 ne aka kashe an kuma yi garkuwa da 20,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *