Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa:Duka ‘yan majalisar wakilai daga jihar Enugu sun koma jam’iyyar APC daga PDP

Duka ‘yan majalisar wakilai da suka fito daga jihar Enugu sun bar jam’iyyar PDP zuwa APC.

Kakakin Majalisar, Tajudeen Abbas ne ya sanar da haka a zaman majalisar na ranar Alhamis.

Gwamnan jihar Enugu, Peter Mba ya shaida wannan lamari a majalisar.

‘Yan majalisar sun ce sun koma APC ne saboda jam’iyyar su ta PDP rikicin cikin gida na neman gamawa da jam’iyyar.

Karanta Wannan  An kama wata mata a kasar Thailand bayan data ja hankalin wasu malaman Buddha suka yi alfasha da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *