Tuesday, March 10
Shadow

Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda sabon Rikici ya barke a majalisar wakilai ta Najeriya

Wani sabon Rikici ya barke a majalisar wakilai ta Najeriya inda wani dan majalisa yayi magana a cikin lasifika/Amsa kuwwa cewa sun karbi kudi.

Daga baya, sauran wasu ‘yan majalisar sun fice daga majalisar suna fadar cewa APC barayi ne.

Lamarin ya farune yayin kokarin gyaran dokar zabe inda ake kokarin amincewa da a rika aika sakamakon zabe kai tsaye.

Karanta Wannan  Kawuna a Legas yake zaune amma baya cin kifin da ake sayarwa a Legas, Kullun Idan zai ci kifi, Landan yake aikawa a siyo mai a doro a jirgin sama a kawo mai>>Inji Dan Forex, Dapo Wills

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *