Friday, July 17
Shadow

Daga yau Karku kara jiran Umarni, duk inda kuka ga Tshàgyèràn Dhàjì ku Shèkyèshi kawai>>Ministan Tsaro, Christopher Musa ya baiwa sojoji Umarni

Ministan tsaro, Christopher Musa ya baiwa sojojin Najeriya umarnin kada su sake sauraren umarni, duk inda suka ga dan Bìndìgà su aikashi kiyama.

Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai rundunar operations hadin kai dake Maiduguri.

Ko sa a baya lokacin yana shugaban sojojin Najeriya, Christopher Musa ya taba bayar da irin wannan umarni wanda ya jawo masa yabo sosai.

Karanta Wannan  Ki yi watsi da masu cewa wai laifin da kika yi a bayane yasa kika shiga rayuwar Wahala, Ba haka bane>>Babiana Ta karfafi Ummi Nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *