Friday, December 5
Shadow

Da Nine Shugaban kasa da Tuni na goyi bayan Trump ya kawo Khari Najeriya>>Inji Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya bayyana cewa, da shine shugaban kasa a yanzu da tuni ya baiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump damar kawo Khari Najeriya.

Ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi dakan shugabanci.

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana aniyar kawo Khari Najeriya dan kawar da wadanda ya kira ‘yan ta’adda masu yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi.

Lamarin ya jawo takaddama inda gwamnatin Najeriya tace ba gaskiya bane ba’a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya.

Karanta Wannan  Bidiyo: Kalli Yanda Yahudawan Israela suka yiwa Hezubollahh kutse a wayoyinsu suka tayar musu da bamabamai a cikin wayar kowanne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *