Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon inda wasu ke cewa ashe Raba Gardama Dan Iyskane? Bayan da aka ga ya mikawa Abokiyar aikinsa, Maryam Shu’aib hannu su gaisa amma taki yadda

Wani Bidiyo Tauraron fina-finan Hausa, Raba Gardama ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

An ganshi a wajan tarone tare da abokan aikisa, Amal Umar da kuma Maryam Shuaib.

Ya mikawa Maryam hannu dan su gaisa amma sai ta dukar da kanta kasa, ta ki yadda.

Wasu sun rika cewa, Ashe Raba Gardama Dan iskane da dai magangani masu kama da hakan.

Inda wasu kuma suka ce Maryam ta ki bashi hannune saboda a idon Duniyane.

https://www.tiktok.com/@turakees.shot/video/7575680532667796757?_t=ZS-91dPZQalphI&_r=1
Karanta Wannan  Kalli yanda Kwankwaso ya samu kyakkyawar tarba a fadar shugaban kasa a ziyarar da ya kai yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *