
Me amfani da kafafen sada zumunta, Dr. Adam Umar ya bayyana cewa, daga ya gayawa farfesa Isa Ali Pantami Gaskiya kawai sai ya yi Blocking dinsa.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X
Ya ga wani Bidiyon Sheikh Pantami a jirgin sama ne shine ya rubuta masa:
“hmmm Allah sarki duniya. Duk abubuwan yan siyasa din da kakeyin hani da shi kayi. Private jet shatter the cheapest fare is 10,000$ (abt 14million), a journey that u can do with just about 300k naira. Even if it was paid for u, the mallam we know in the past could reject it bt hmm”
Saidai yace bayan Hakan, Pantami yayi Block dinsa
Yace abinnya matukar bashi mamaki.