Wednesday, April 1
Shadow

Daga yau Karku kara jiran Umarni, duk inda kuka ga Tshàgyèràn Dhàjì ku Shèkyèshi kawai>>Ministan Tsaro, Christopher Musa ya baiwa sojoji Umarni

Ministan tsaro, Christopher Musa ya baiwa sojojin Najeriya umarnin kada su sake sauraren umarni, duk inda suka ga dan Bìndìgà su aikashi kiyama.

Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai rundunar operations hadin kai dake Maiduguri.

Ko sa a baya lokacin yana shugaban sojojin Najeriya, Christopher Musa ya taba bayar da irin wannan umarni wanda ya jawo masa yabo sosai.

Karanta Wannan  Matashin da yace Sanata Ned Nwoko ya bashi kudi ya sashi ya Shyèkyè matarshi ya fito yace karya yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *