Saturday, April 18
Shadow

Dalibai daga jami’a ta daya a Duniya watau Harvard wadda shuwagabannin kasar Amurka irin su Obama suka yi karatu a cikinta sun zo koyon sanin makamar aiki a matatar man fetur ta Dangote

Rahotanni sun bayyana cewa, Dalibai daga jami’ar Harvard ta kasar Amurka wadda kusan itace ta daya a Duniya kuma shuwagabannin kasar Amurkar da yawa irin su Obama can suka yi karatu sun zo matatar man fetur ta Dangote sanin makamar aiki.

An ga daliban ana kewayawa dasu inda suke shiga lungu da sako na matatar dan ganin yanda take aiki.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ji yanda aka Yi cacar baki kiris ya rage a naushi juna tsakanin Godswill Akpabio da Sanata Opeyemi Bamidele a majalisar Dattijai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *