
Bayan bayyanar Bidiyon da aka ce na Sadiya Haruna ne inda aka ganta da wata suna tsotse-tsotse, da lashelashen juna,Sadiya Haruna ta fito ta yi martani.
Sadiya tace ta samu bayanai cewa an kira Hassan Make-Up da suke fada dashi aka ce masa ga Update dinta, aka ce ya biya kudi shine ya biya kudi aka tura masa.
Tace shine fa ya yada Bidiyon tsammanin itace.
Tace ita kuma wani ya kirata yace mata zai tura mata cikakken Bidiyon inda aka tura mata ta gani.
Watau dai ba ita bace a Bidiyon wani Bidiyo ne aka yankeshi ake yada cewa wai itace.
Fadan Sadiya Haruna da Hassan Make-Up dai shine na farko da ya fi daukar hankali a Tiktok a yanzu.