
Dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar me suna Abubakar Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar APC daga PDP.
Yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zaiwa yakin neman zabe dan ya zarce a matsayin shugaban kasa a zaben shekarar 2027.
A yau Alhamis ne Abubakar Atiku Abubakar ya sanar da hakan.
Lamarin ya zowa mutane da mamaki.