Wednesday, November 25
Shadow

Dan Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar APC inda yace Tinubu zaiwa yakin neman zabe

Dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar me suna Abubakar Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar APC daga PDP.

Yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zaiwa yakin neman zabe dan ya zarce a matsayin shugaban kasa a zaben shekarar 2027.

A yau Alhamis ne Abubakar Atiku Abubakar ya sanar da hakan.

Lamarin ya zowa mutane da mamaki.

Karanta Wannan  Yunwa da talauci, fatara, rashin tsaro sun addabi mutanen arewa Amma ana yunwa Tinubu Waka Yana anashuwa, Yana holewa. Babu Kimi. Akwai ranar kin dillanci>>Inji Mahadi Shehu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *