Friday, August 28
Shadow

Dan Damben Wrestling dan Aslin Najeriya, Oba Femi ya shiga wajan Wrestling din da babbar Riga

Dan damben Wrestling dan Asalin Najeriya, Oba Femi dake wasa a kasar Amurka ya shiga wajan Wrestling din da babbar riga.

A kwanaki kadan da suka gabata ne dai ya lashe babbar gasar ta Wrestling.

Karanta Wannan  Akwai Hanyoyin Shigowa Najeriya guda 1,978 amma guda 84 ne kawai jami'an tsaro ke gadi>>Majalisar Tarayya ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *