Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda akawa Wani Basarake Sujada daya jawo cece-kuce

Wannan wani basarakene da aka ga wani matashi ya je gabansa ya masa Sujada a yayin da yake zaune a kan kujera.

Wasu dai na bayar da uzurin cewa, hakan Girmamawa ne inda wasu kuma ke cewa sam babu uzuri a yiwa wani Sujada.

Karanta Wannan  Kuma Dai:Farashin danyen man fetur da Najeriya ke fitarwa zuwa kasar waje ya tashi inda hakan ke barazana ga kudin shigar Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *