Saturday, December 13
Shadow

Dan majalisar tarayya daga jihar Zamfara Kabiru Mai Palace ya gyara makabartu 80 a matsayin aikin da yawa mazabarsa

Dan majalisar tarayya daga Zamfara Kabiru Mai Palace ya gayara makabartu 80 a jihar.

Da yake magana da manema labarai ranar Talata wajan kaddamar da aikin, yace kowane mutum idan ya rasu makabarta za’a kai a binneshi.

Makabartun da aka gyara na tsakanin kananan Hukumomin Tsafe da Gusau ne

Ya kuma bayyana cewa gyaran ya zama dole lura da halin lalacewa da makabartun suke.

Ya sha Alwashin daukar masu gadin makabartar da kuma biyansu Haraji.

Karanta Wannan  Bani da alaka ta kusa ko ta Nesa da Abacha, Makiyana ne masu son bata min suna suke hadani dashi>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *