
Wani da yayi ikirarin cewa shi dan unguwar su jarumar da ta yi cikin shege ne ya fito yayi karin haske kan Lamarin.
Yace shi dai ba za’a ji mutuwar sarki a bakinsa ba inda yace amma abinda ya sani shine ‘ya uwan jarumar na jini ne suka tona mata Asiri wanda suke ‘yan uba, watau Uba daya da ita.
Hakanan kuma yace Wanda yawa jarumar ciki babban mutum ne wanda kuma yace kada a sake a zubar masa da cikinsa in ba haka ba zasu yi shari’a da mutum.